Malaman Sunnah
- Feb- 2023 -2 February
Dr Jameel Muhammad Sadis – Sarkin Dutse Bawan Allah
SARKIN DUTSE BAWAN ALLAH…!!!Allah ya yi masa baiwar son ilimi da ma’abotansa tare da ruqo da addini. Natsuwa, dattako, sauqin…
Read More » - 2 February
Sheikh Abdul Rahman Sudais completed the recording of the Qur’an at the studios
Sheikh Abdul Rahman Sudais completed the recording of the Qur’an at the studios Abdul rahma Al Sudais Sheikh Abdul Rahman…
Read More » - Jan- 2023 -31 January
Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Nasiha 4
Babban nasiha daga dr jameel muhammad sadis zaria inda yake cewa : Kar ka ba ni labarin inda kaje a…
Read More » - 29 January
Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Nasiha Na 3
Kana cikin rufin asirin Allah; ba wanda yasan zurfin hankalinka, tunaninka da wayewarka. Kwatsam..!! sai kazo social media ka tona…
Read More » - 29 January
Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Nasiha Na 2
Duk irin guguwar rayuwa da za ta kaďa; kar ka yarda tauhidinka yayi rawa. Kar ka yarda alaqarka da Allah…
Read More » - 29 January
Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Nasiha Na 1
Kamar yadda idan iska ta kaďa baka isa ka canza mata alqibla ba, baka isa ka tsayar da tafiyar rana…
Read More » - 29 January
Dr jameel muhammad sadis zaria – Karin Kumallo na 3
KARIN KUMALLO..!!Ranar qiyama da girma take. Dan’uwa..! Yi qoqari ka shuka alheri. Abin da ka shuka shi za ka girba…
Read More » - 28 January
Sirrorin maimaituwar lafazin (Al-kazib) har sau uku a wannan ayar tare da wasu fa’idoji – Dr jameel muhammad sadis
Wasu kalmomi a cikin AL-QUR’ANI suna maimaituwa sabo da dalilai da yawa. Dalilan suna iya bambanta daga aya zuwa wata.…
Read More » - 28 January
Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Karin Kumallo
KARIN KUMALLO….!!! Kar kayi sakaci da aikata duk wani aikin da zai taimaka wajen samar maka da hasken Qabari da…
Read More »