
CBN na bawa ko wani branch din bankuna30 miliyan kullum
Babban Bankin Nigeria (CBN) ya tabbatar da cewa a kullum yana bawa kowane banki (branch) sabbin takardun naira har na 30 milyan. Amma abin mamaki ba kowane banki ake iya zuwa a samu sabbin kudaden ba.
Bank branches receive N30 million each of new naira notes daily, the Central Bank of Nigeria (CBN) has said.
Advertisement