
Ina da me takawa
Ina da me rokewa
Ina da me makalewa
Ina da ina da ina da eh eh
Ina da, me karara
Ina da me galala
Ina da me wahala
Ina da ina da ina da eh eh
Ina da shi gashi (waiyyoo)
Ina da shi gashi (osheyy)
Ina da shi gashi (ha)
Ina da ina da ina da eh eh
Ina da shi gashi (gashi)
Ina da shi gashi (toh)
Ina da shi gashi (eh)
Ina da ina da ina da eh eh
Ina da me takawa (taka)
Ina da me Rokewa (roke)
Ina da me makalewa
Ina da ina da ina da eh eh
Ina da, me karara (karara)
Ina da me galala (galala))
Ina da me wahala (eh)
Ina da ina da ina da eh eh
Toh Ina ta harkoki
Baba ina ta sabgogi
Eh gani a ban kopi
No be lie im a champ i deserve trophy
Toh fire fire
Ina ta sassake fire
ina ta sa musu fire domin ina da ina da eh eh
Ina da me takawa (taka)
Ina da me Rokewa (roke)
Ina da me makalewa
Ina da ina da ina da eh eh
ina da, me karara (karara)
Ina da me galala (galala))
Ina da me wahala (eh)
Ina da ina da ina da eh eh
Na da shi gashi (waiyyoo)
Ina da shi gashi (osheyy)
Ina da shi gashi (ha)
Ina da ina da ina da eh eh
Ina da shi gashi (gashi)
Ina da shi gashi (toh)
Ina da shi gashi (eh)
Ina da ina da ina da eh eh