Malaman Sunnah
Dr jameel muhammad sadis zaria – Karin Kumallo na 3

KARIN KUMALLO..!!
Ranar qiyama da girma take. Dan’uwa..! Yi qoqari ka shuka alheri. Abin da ka shuka shi za ka girba duniya da lahira. Ba ka girbar shukar wani. A qiyama kowa ta kansa yake. Kar ka yi wa kanka rowar alheran gobe qiyama.
Allah Ka amintar damu daga firgicin qiyama. Ameen.
Jameel Muhammad Sadis
Advertisement