
KARIN KUMALLO….!!!
Kar kayi sakaci da aikata duk wani aikin da zai taimaka wajen samar maka da hasken Qabari da kwanciyar hankali a cikinsa. Ayyukanka su ne abokan zamanka.
Duk wani abun da yake burgeka a duniya bai kama qafar abun da yake jiranka a lahira ba. Kar wajen neman duniya ka kauce hanya. Tsaya ka natsu…kar ka rud’u da duniya.. kwanakinka a cikinta a qirge suke.
Allah Ka azurtamu da kyawawan qarshe. Ameen.
Jameel Muhammad Sadis
Advertisement