Malaman SunnahNews

Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Nasiha Na 1

Kamar yadda idan iska ta kaďa baka isa ka canza mata alqibla ba, baka isa ka tsayar da tafiyar rana da wata ba; Toh haka lamarin yake baka isa ka canza arziqin da Allah ya qaddara ma wani ba. Bakin alqalami ya bushe.

Kar kayi baqin ciki da samun wani. Idan ko kayi; toh kana wahalar da kanka ne kawai. Don Allah ba zai canza abun da ya tsara sabo da damuwarka ba.

Jameel Muhammad Sadis

Advertisement
Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button