Malaman SunnahNews
Trending

Dr Jameel Muhammad Sadis Zaria – Nasiha Na 2

Duk irin guguwar rayuwa da za ta kaďa; kar ka yarda tauhidinka yayi rawa. Kar ka yarda alaqarka da Allah tayi sakwa-sakwa. Kar yarda ka riqa fusata Allah da wata ni’imar da yayi maka. Allah zai iya janye ni’imarSa ko da yaushe.

Ni’imar Allah hanya ce ta qara samun kusanci ga Allah amma fa ba kowa ke da rabon gane hakan ba.

Jameel Muhammad Sadis

Advertisement
Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button