
Kana cikin rufin asirin Allah; ba wanda yasan zurfin hankalinka, tunaninka da wayewarka. Kwatsam..!! sai kazo social media ka tona ma kanka asiri; kowa ya fahimci cewa ashe baka gama fahimtar addini, rayuwa da sanin abubuwan da suke faruwa a qasarka ba..!!
Wannan tunani ne da yake yawan zuwa a qwaqwalwata idan ina kallon shafukan social media. Jama’a muyi hattara.
Jameel Muhammad Sadis
Advertisement