EntertainmentNews
Trending

Hanyoyin Samun Sababbin Kudi A Nigeria

Gwamnan babban bankin Godwin Emefiele ne ya tabbatar da hakan a yayin wani taro da CBN ɗin ya yi a ranar Talata.

Sai dai duk da tsawon lokacin da CBN ɗin ya bayar na daina mayar da kuɗin banki, amma har yanzu akwai jama’a da dama musamman ma waɗanda ke a karkara waɗanda ba su mayar da kuɗaɗen banki ba.

Akwai bankuna da dama a faɗin Najeriya da ana nan ana layi domin mayar da kuɗaɗen.

Bankuna

Jama’a za su iya zuwa bankuna da ke kusa da su domin mayar da tsofaffin kuɗi.

Sai dai ko da mutum ya je banki, ba za iya ba shi kuɗin da suka wuce dubu ashirin na sabbin kuɗi ba a rana.

Haka kuma mutum zai iya samun sabbin kuɗin ne kawai ta na’urar ATM.

POS

Jamaa zasu iya samun sabbabbin kudi awajen masu POS a duk fadin Nigeria.

Advertisement
Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button