Entertainment
Matashi Ya Harbi Saurayin Kanwansa Saboda Yakamasu Suna Shan Minti

Matashi ya harbi saurayin kanwarsa bayan ya kama su suna ‘shan mintI’.
Ya dade yana ja wa saurayin kunne amma ya ki rabuwa da kanwarsa.
Ranar da ya ritsa su kuwa dama dauke yake da bindiga, ya harbe shi.
Advertisement