Tech

Yadda Zaka Sami Data MTN Fiye Da 15GB A Naira 2000 Har Wata Daya.

Yadda Zaka Sami Data MTN Fiye Da 15GB A Naira 2000 Har Wata Daya.

Ina masu matukar sayan Data mai kudi dayawa akwai wata dama da MTN suke badawa inda wannan daman bakaramin sauki bane.

Idan ka lura yawancin mutane na sayan data ne when masu sharing data na shaguna wanda duk 1GB #300 kuma bari wuce 1to2days yagama.

Toh ga wata sauki indai mutum zai jure ya tara kudin zuwa daya ya siya amman zai sami bonus sosai wanda zasu karamai fiyeda yanda sukace mai.


Taya Zaka Sami Data MTN Fiye Da 15GB A Naira 2000 Har Wata Daya.


Da farko ita daman nan zaka gwada *121# zasu baka option na 9GB saika dannan activate, inkanason na so daya ne ka dannan one off.

A yayin da kagama zasu baka data har sashi biyu ne zaa baka 4560 kaga 4.5GB kenan sannan zasu baka 8550 kaga 8.5GB kaga 13GB kenan.

Idan kana Beta Talk ne akwai bonus din airtime 5000 na Data 5000 kaga inka hada da 5GB shine 18GB wannan ya isheka har wata daya.

Ku kasance damu a bayaninmu na gaba.

READ ALSO: Yadda Zaka Sami Data MTN Na 1GB A Naira 100 Duk Ranar

Advertisement
Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button