Tech

Yadda Zaka Sami Data MTN Na 1GB A Naira 100 Duk Ranar Tuesday

Yadda Zaka Sami Data MTN Na 1GB A Naira 100 Duk Ranar Tuesday

Wato wannan wata babban dama ce ga masu sayan data na yinine,yamma cine ko watanni.

Akwai hanyoyi na samun data a saukake wanda basaika wahalar da kanka ba,inda MTN suke bada wannan damar kala kala.

Akwai wasu hanyan wanda kuma zakaga kaman da tsada Amman sauki ce agareka sanda inka lura da irin datan da kake siya na kullun.

Sannan MTN suna kara kawo ma masu amfani da layu kansu dama kala kala wanda hakan yana farantawa mabiyansu rai.


Shin Taya Zaka Sami Data MTN Na 1GB A Naira 100 Duk Ranar Tuesday


Toh da farko kaje playstore ka dauko MyMtnApp wannan itace application nasu don samun tallace tallace daga kamfanoninsu.

Shi wannan App din shine hanyan da zasu turo maka wannan dama inda zasu umurceka da kasaka Naira 100 kacal saisu baka 900mb + 100mb shine yazama 1GB.

Shin Akwai Wani Tsari Da Zanbi Indinga Samun Data MTN Mai Sauki

Akwai tsaruka masu dinbin yawa wanda ba kowa yasanda haka ba inba wanda yagayama ba.

A kullun inka lura da Datan da kake kashewa ya isheka kanemi wanda zuwa daya zaka siya harya kaika karshen wata wanda zamuyi muku baya shima daban.

Ga masu bukatan samun saukin Data su cigaba da binmu a tsafinmu na website don samun sauran daman.

Advertisement
Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button