Yan Matan Zamani Hausa Novel
YAN’MATAN ZAMANI*💓 Hausa Novel Yan Matan Zamani Na.
*biebie dee bukharee da samrah*. _Damb sunan Allah mai rahma mai jin Kai_ 1⃣-5⃣ “`Yarinyace a tsaye da bazata wuce shakaro goma shashidaba(16) girgiza takeyi tana karkada kafafu irin na masifa dinan Chan sai gawani saurayi yafitoh da bazay wuce 23 zuwa 25 bah naji takirashinda suna Ahmad, ahmad yakalleta yace yade zeemah lfiya naganki anan ya tanbaya saida tawani juya manyan idanunta sa’an tace dole kace haka ai Kayi alkawari baka cikaba kasan kuma nacema bikin saura kwana goma amma banjii wani motsiba nazo yanzo kuma kana wani borin kunya toh ni gaskia kayi magana inbazakamin ankon bane gara kafadamin tin da wuri nasan abinyi magana take cikin rashi kunya sai da ya dubeta da kyau cikin kulawa’yace haba zeemarhnaa mai yayi zafi haka ‘ hadda fada sai da taturo bakinta gaba’ sanan tace toh bayan kowa yan class dinmu sunyi saini salon su rainamin wayo saida yakara dubanta sanan yace ba mai raina maki wayo zeemarhna yanzo zanbaki ‘kudin saida takaleshi hade da murmushi a fuskanta tace da gaske yace sosai zeemarh yannu yassa cikin aljihun wandansa ya zaro bama 7k yabata ansa tayi tana murna batare da addua ko godia ba tayi gaba abinta shidai binta yayi da murmushin jin dadi Ahmad ya kasace yanama zeemarh so mai girman gske Wanda duk abubuwanda
takeyi baya gani sometimes yana ganin haka a matsayin yarintarta.ita kuwa zeemarh tinda Ahmad yabata kudinan bata tuna komai ba sai zarcewa gidan kawarta kuma aminiyarta wato salma tamanta da shara da wanke2 da mama tasakata shiganta gidan su salma keda wuya ta tarar da ummien salma tsakar gida gaisheta takeyi amma ita kuwa Ummie kirari take Mata”yan’mata adon gari in Baku ba gari in kunyi yawa gari yayi daidai”jin kirarin ne yasa salma fitowa daka daki tana murmushi tanacewa ummiena kenan itadai Ummie tabisu da murmishi jindadi sukuma suka shege daki suna magana kasa kasa Sunshiga daki suka zauna bakin gado sai salma ta kalle zeemarh tace kee wllhi da matsala zeemarh tawaro manyan idanuwanta tace kardee bai baki kudinba ko baba ne yace bazaki bikin ba duk ta tanvayeta a rudee salma tayi smiling tace ai in wanan ne da sauki zeemarh tace please babe tell me mana wats going on salma tawani bata fiska tace wai mu duk kyan mu acee muna tafama da Samsung s3 Farty fa har tayi iPhone 7+ bama fa iPhone 5 ko 6 ba zeemarh ta kaleta tace ke inbanda abinki yarinyan da babanta keda kudi kuma tanada yayye itace auta fa a gidansu salma takaleta gami da watsa mata harara tace kee ko kaffara bazanyi ba wlhy wani saurayin yasiyamata tajaa wani dogon tsaki mtwwwww zeemarh tace ke kawalli kwantar da hankalinki’ very soon muma zamu faso gari. bara dai kiji yanzun nan ahmad yaban 7k nan’ take salma ta waro idanuwa” ta hade rai wane xatayi kuka tace. kai nikam rashin wayar nan na nadamuna dayawa’ kallemu fa’. ta tashi tsaye tareda girgiza jikinta tace kallemu da kyau’ ba makosa kuma san kowa kin wanda yarasa. so ki kwantar da hankalinki mun kusan rike waya babba’. zeemerh ta qwale ido tace allah kawata’ tace nataba miki’ karyane. nan ta girgiza kai sukasa shewa. nan ummien salma ta shigo tace yan’ matana wannan dariya haka dafatan de samuwa ce. nan salma tayi charaf ta amsa tace kai umma kin fiya ‘ surutu wlh. se ummien salma tace o’ ni maryam naga takaina. nan zeemerh tace ummin mu kinsan kuwa bikin zee ya karato’ ummi tace laaaa yar albarka ni nama manta’. se salma tace umma wlh ni wayama nakeso. umma ta dafe kirji tace kikace me’.tace umma waya. ummi tace lalle inba shekaruna zaki saida kisiyaba dame zakisai waya”?. se salma tace kai ummienmu afadi gaskia’. se ummie tace to uwata se naji shaka.nan duka sukasa dariya se chan ummi tace salamatu. salmah tace yade ina wannan din nan me zuwa da jan mota. sai zeemerh tace kai ummienmu wato idanki nakansa ummie tace yar jakar uba ba doleba. salmar tace ni kinma tunamin yau zanyi bako. zeemerh tace kawalli wane zezo tace dallah tsaya nan’ nayi alhaji me sakin aljihu ‘. tace ke kawas amma ko labari bbu tace zauna nan. ummie tace nide in kinje kice Ina gaidashi kuma wlh in talakane’ kika tasaya dashi banyafe miki ba. nan sukasa ihuuuuu wooo” ummien mu allah bar manake ki huta. nan tayi dakinta .zeemerh tace k barinaje nasan dd tana jirana nan sukayi sallama’.“
` ©*biebie dee* 07039732859. ©*samrah*. 09062056022 💓
*YAN’MATAN ZAMANI*💓 NA *biebie dee bukharee da samrah* 1⃣1⃣_1⃣5⃣ _Dedicated to our humble sister Ummu abdulnasee(Anty ainass and our hajjace(hajjanmu) thank you so much with your support, love n care_ ❤❤❤❤ Haka dai sukai ta hiransu didi na Dada fasama zeemarh Kai ita ko tanata murmushin jin dadi Next day Yakasance Monday su zeema nada sch sch kenan da kyar a kasamu ta tashi sallah hakan yafarune sakamakon night subscription datayi kwana takusa a zaune tana downloading apps da kallo ta YouTube, ko da ta idar da salla baccinta takoma sai wajen 7 ta tashi tashiga wanka already Firdausee tagama komai nata ba ita tagama shiyawaba sai to 8 Firdausee har tagaji da jira bata tsaya yin breakfast ba dan tasan mama ba yadda zatayi taita batama Firdausee time ba sallama sukama maman suka nefe siden baban dan ansan transport money Sun shiga dakin baban da sallama bayan yansa suka hada baki wajen gaidashi ya ansa hade dacewa nasan azeemace tasaki latti ko Firdausee ita dai Firdausee batace komai ba sai murmushi da tayi 500 yadauko kan bedside yamika masu game dacewa adawo lfya allah bada sa’a suka ansa mai da amin.waje kawai sukafita kasancewa suma mama sallama dama, sun fida ba dadewa sukasamu abin hawa sai sch ko da suka shigo sch din har anfara tare lati zeemarh batabi takansu ba taja hanun Firdausee sukai gaba kasancewar da Senior yar ss3 saida taga shigan firdausee class dinsu sanan ta nufa nasu class din tana shiga tayi dropping bag dinta kan dask tayi back seat inda taga *yan’matan*class din nasu da allama wani abun suke kallo tanakarasawa wajan salma ta tabo salma ta harareta cikin wasa tanacewa baby sai yanzo zeemarh tace wlh kibari kawai night subscription nayi wlh shiyasa namakara salma tace lallai komawa wajen zamansu sukayi bayan sun sauna zeemarh ta kalle salma tace baby da matsala faa,batakai da bata ansaba biology teacher ta shigo ajin duk yan class suka mike dan gaisheta ita ko zeemarh haushi tashi ankatse masu hira(niko Dee bukharee nace ba akwai break time ba…lol) Anty hameeda bata bar class din ba sai 10am daidai fitantakenan akay ring ball brktime.bayan sumai da books dinsu cikin jaka salma ta dubeta tace mai matsala wai zeemarh ta gyra zama tace kudin dinki coz so nake amana dinki irin na yaran manya kaman na 4500 zuwa 5000 ko wani daya salma tace gskia ne kuma zeemarh takuma cewa so nake abinkinan na zee amira kaita tasan ba ita ita kadai ke sa expensive kayaba da unique dinki salma takuma cewa wlhy amma dai bari deeja ta shigo muji abinta zatace. Fita sukayi wajen class suka zauna jiran deeja,basufi minti biyar da zamaba sai ga deeja tazo itama ta zauna tacewa daka scienceB nakaima teejee note dinshi salma tace bamu tanbakeki wanan bamu magana muke kan kudin dikin anko dan wlhy so nake amira kaita sai tace na ara mata style deeja tayi daria tace anwuce wajen ai zeemarh da salma suka kalleta tace yes babie nasamu talalan banza wlhy kuma yamasifan iya dinki kee fact plazan da yake nan yan gdansu amira kaita kee Kai dinki dan haka karku damu shi zanma dadi baki yamana daria sukasa gaba dayansu salma tace wlhy muna wuta (ni da samrah mukace munga alama) Kawayen juna kenan,sunada yawa a group din nasu amma wayanan 3sunfi shakuwa,basusa komai a gaba ba sai rayuwan karya da daukan Kai sukai Inda Allah bai kaisubah sudai koda yaushe karfa a fisuu nasu matsalan kenan… Hakadai sudukayta karatu har lokacin tashi yayi,ko a hanyama hiyan bikin sukaytayi har suka isa gida.
zeemarh tashiga gidansu da sallama dakin mama tanufa bayan Tamata sannu da gda bayan mama ta ansa hade da tanbayanta ina ta tsaya har Firdausee tarigata dawowa xeemarh karya tayi tace bata gama note bane shine tace tawuce mama tace ai sai kiyi sauki kinga yanzo 3 saura kuma zaki islamiyyah ita dai zeemarh Allah Allah take mama tace wuce koda tashiga dakinsu bayan tayi wanka hijabin islamiyyanta tasa tayi side din didi,didi naganinta tawace baki tace jigass harkindawo kenan zeemarh tace eh mama maganan islamyya takemin kuma so nake mujee kukai dinki dasu deeja,didi tace jekikawai xanmata bayani zeemarh tayi murmushi tace toh sainadawo didi tace adawo lfya Allah bada sa’a….