EntertainmentNews
Trending
ZAƁÈN 2023: A Cikin Wadannan Yan Takarar As Kuke Ganin Zai Iya Fitar Da Talakan Nigeria Daga Cikin Wahala

ZAƁÈN 2023: A Cikin Wadannan Yan Takarar As Kuke Ganin Zai Iya Fitar Da Talakan Nigeria Daga Cikin Wahala
Dan Allah banda san zucíya tsakaní da Allah a cìkìn waɗannan ƴan takarar wa kúke ganìn zaì iya fitar da talakan Nìgeriá daga ƙangin rayúwa da yaké ciki a halìn yanzú ?
1. Bola Tinubu
2. Atiku Abubakar
3. Kwankwaso
4. Peter Obi
Ya Allah kayi mana zaɓi mafi alkhairi ba dan halìn mu ba.
Advertisement